Mako Paseka

Mako Paseka
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu, 1 ga Afirilu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Orlando Pirates FC-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Paseka Matsobane Godfrey Mako (an haife shi a ranar 1 ga watan Afrilu shekara ta 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke buga wa Orlando Pirates wasa a matsayin mai tsaron baya. [1] [2]

  1. Mako Paseka at Soccerway
  2. "Mako Paseka". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 3 October 2020.