Malcolm Barcola

Malcolm Barcola
Rayuwa
Haihuwa Lyon, 14 Mayu 1999 (25 shekaru)
ƙasa Togo
Faransa
Ƴan uwa
Ahali Bradley Barcola (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Olympique Lyonnais (en) Fassara-
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 1.95 m

Malcolm Barcola (an haife shi a ranar 14 ga watan Mayu a shekarar 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bosnia Tuzla City. An haife shi a Faransa, yana taka leda a tawagar kasar Togo.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Barcola ya fara bayyana a tawagarsa ta Togo a ranar 10 ga watan Satumba shekara ta 2019 a wasa na biyu na zagayen farko na gasar cin kofin duniya na shekarar 2022 da Comoros. Ya ci gaba da taka leda yayin da kasarsa ta tsallake zuwa zagaye na gaba.[1]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Ɗan uwan Barcola Bradley shi ma kwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne tare da Lyon.[2]

  1. "Togo v Comoros game report" . FIFA . 10 September 2019. Archived from the original on August 30, 2019.
  2. "L'attaquant Bradley Barcola (OL) signe son premier contrat professionnel" . L'Équipe (in French). 14 Sep 2021. Retrieved 2021-11-04.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]