Mamadou Mariem Diallo | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Senegal, 2 ga Maris, 1967 (57 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Mamadou Mariem Diallo (an haife shi ranar 2 ga watan Maris ɗin 1967) ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal. Ya buga wasanni goma a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal daga 1993 zuwa 1994.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin ƙasashen Afrika a shekara ta1992.[2]