Mame Diarra Diouf | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 6 ga Augusta, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Mame Diarra Diouf (An haife ta a ranar 6 ga watan Agustan shekara ta 1994) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga US Parcelles Assainies da Kungiyar mata ta kasar Senegal .
Diouf ta buga wa AFA Grand-Yoff da Parcelles Assainies wasa a Dakar, Senegal . [1][2]
Diouf ta buga wa Senegal wasa a matakin manya a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar (2022.)