Mananatanana | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 21°26′00″S 45°34′00″E / 21.4333°S 45.5667°E |
Kasa | Madagaskar |
Mananatanana kogi ne da ke a yankin Haute Matsiatra, yana gabashin Madagascar. Kogin na gudana cikin kogin Mangoky.[1]
Yana da maɓuɓɓugar ruwa a cikin Andringitra Massif, Mangoky. Tare da Matsiatra yana samar da Kogin Mangoky.