Marco Kabiay | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jayapura (en) , 17 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Indonesiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Indonesian (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
Mai buga tsakiya centre-back (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 13 |
Marco Markus Kabiay (an haife shi 17 ga watan shekarar Fabrairu 1991) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Indonesiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya .
A cikin watan Fabrairu shekarar 2016, Marco ya shiga Cacusan CF a cikin 2016 Liga Futebol Amadora, an ba shi kwangilar shekara guda tare da abokinsa yayin da yake cikin Persipura Jayapura, Moses Banggo da Elvis Harawan .
A watan Agusta shekarar 2017, Marco ya shiga Arema, an ba shi kwangilar rabin kakar. [1] kuma ya buga wasansa na farko da Mitra Kukar a mako na 24th shekarar 2017 Liga 1 .
Persipura Jayapura
Persija Jakarta