![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Sweden |
Sana'a | |
Sana'a |
alpine skier (en) ![]() |
Maria Sund, ƴar wasan tsere ce ta ƙasar Sweden. Ta wakilci Sweden a wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 1992. Ta ci lambar azurfa.[1]
A wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 1992, Ta sami lambar azurfa a cikin Slalom LW5/7 na Mata, 6/8.[2] Ta yi fafatawa a Gasar Mata ta Downhill LW5/7,6/8 ta zo ta biyar,[3] Giant Slalom LW5/7 ta mata,6/8 ta zo ta bakwai,[4] da Super-G LW5/7 na mata,6/8.[5]