Mariam-uz-Zamani | |||||
---|---|---|---|---|---|
6 ga Faburairu, 1562 - 27 Oktoba 1605
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Amber (en) , 1 Oktoba 1542 | ||||
Mutuwa | Agra, 19 Mayu 1623 | ||||
Makwanci |
Tomb of Mariam-uz-Zamani (en) Agra | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Bharmal | ||||
Abokiyar zama | Akbar (6 ga Faburairu, 1562 - 27 Oktoba 1605) | ||||
Yara |
view
| ||||
Sana'a | |||||
Imani | |||||
Addini | Hinduism (en) |
An haifi Mariam-uz-Zamani a shekara ta 1542 a matsayin 'yar Raja Bharmal na Amer da matarsa Rani Champavati, 'yar Rao Ganga Solanki . [1] [2][3] iyaye ta Kakanninta sune uba sune Raja Prithviraj Singh I da Apurva Devi, 'yar Rao Lunkaran na Bikaner.[4]
sai dae ba a san sunanta na haihuwa ba. Bayan haka, bayanan tarihi sun ba da shawarwari da yawa game da sunan da a ka rada mata na haihuwarta. A cikin asalin ƙarni na takwas 18 na danginta (Kachwahas) alal misali, ana kiranta 'Harkhan ChampavatiSauran sunayen da tushe daban-daban suka bayar sun hada da Harkha Bai, Jiya Rani, Maanmati bai, Harika bai, Hira Kunwari, Heer Kunwari, Shahi-Bai da Shahi Begum.