![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Quatre Bornes (en) ![]() |
ƙasa |
Moris Faransa |
Harshen uwa | Faransanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Cambridge (mul) ![]() University of Paris (en) ![]() |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, ɗan jarida da Marubuci |
Kyaututtuka |
gani
|
Marie-Thérèse Humbert (an haife ta ranar 17 ga watan Yuli, 1940) marubuciya ce yar ƙasar Mauritian. [1] Ta sami kyautar Grand prix des lectrices de Elle .
An haife ta ne a Quatre Bornes kuma ta yi karatu a Jami'ar Cambridge da Sorbonne. Ta koma kasar Faransa a shekarar 1968.[1] Ta yi takara a matsayin yar takarar gurguzu a sashen Indre na kasar Faransa kuma ta yi takara a Saint-Julien-de-Vouvantes.
<ref>
tag; name "lehman" defined multiple times with different content