Marie Michele St. Louis

Marie Michele St. Louis
Rayuwa
Haihuwa 16 Nuwamba, 1968
ƙasa Moris
Mutuwa 6 Satumba 2024
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Marie Michele St. Louis (an haife ta ranar 16 Nuwamba 1968 kuma ya mutu Satumba 6, 2024) ƴar wasan Judoka ce ta Mauritius. Ta yi takara a gasar rabin nauyi na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1996. [1]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Marie Michele St. Louis Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 8 June 2018.