Marieme Ba | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 22 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | left-back (en) |
Marieme Ba (an haife ta a ranar 22 ga watan Afrilu na shekara ta 1998) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a kungiyar US Alfortville da tawagar kasar Senegal. [1]
Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]