Marja Väisälä | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Helsinki, 9 Mayu 1916 |
ƙasa | Finland |
Mutuwa | Turku, 21 Disamba 2011 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Yrjö Väisälä |
Karatu | |
Harsuna | Esperanto |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari, Malami da Esperantist (en) |
Marja Ilmatar Väisälä (haihuwa: 9 ga Mayu 1916 a Helsinki dake kasar Finland[1], mutuwa: 21 ga Disamba 2011 a Turku) malamar lissafi ce da kuma kimiyya Wanda a 1950 ta bude makaranta kudi a Swakopmund da yanzu itace kasar Namibia Wanda ta koyar da 'ya'yan mutanen mishan. [2][3]
Marja Väisälä diya ce ga wani masanin falaki mai Yrjö äisälä Wanda sannanen wajen gano kananan duniyoyi. Bayan ta gama karatun jami'a da zata je tayi ma mahaifinta aiki a matsayin mataimakiya.
Shirin fara aikinta Väisälä tazo Afirka a 1949. Ta shafe shekara daya a Afirka ta kudu wajen koyin muhimman yaren kudancin Afirka wanda sune Turanci da kuma Afrikaans.[4][5]