Maroua Rahali | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Gaâfour (en) , 28 ga Maris, 1988 (36 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 51 kg |
Tsayi | 168 cm |
Maroua Rahali' 'yar wasan dambe ce ta kasar Tunisiya. An haife ta a Ga'four, wani gari a arewa maso yammacin Tunisiya.[1]
Chergui Hamadi ce ke jagorantar ta.[2] Ta wakilci Tunisiya a gasar Olympics ta lokacin rani na shekarar 2012 da ke gudana a Landan a bangaren flyweight.[1] A gasar a Quarter final ta sha kashi a hannun Mary Kom ta Indiya da ci 6-15.[2][ana buƙatar hujja]