![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Cambridge (mul) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa |
Hingham (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Mount Holyoke College (en) ![]() University of Michigan (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
Ilimin Taurari da exhibition curator (en) ![]() |
Employers | Jami'ar Harvard |
Martha Locke Hazen (15 Yuli 1931- 23 Disamba 2006) wata ƙwararriyar taurari ce Ba'amurke,wacce aka fi sani da gudummawarta a matsayin mai kula da tarin hotunan taurari na Harvard da aikinta akan taurari masu canzawa.[1]