Martin Wait | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1942 |
Mutuwa | 2012 |
Sana'a | |
Sana'a | typographer (en) |
Martin Wait (1942-2012). Kwararren mai samar da salon zane ne na rubutu salon haruffan boko dan kasar Birtaniya. An haifeshi ne a garin Forest Gate dake birnin Landan ya halarci makarantar Lister Community School a garin Plaistow. Mr. Martin Wait ya shahara ne a sana'ar sa ta kirkira tare da sayar da zane da tambari irin na kamfanoni da masana'antu da kuma zanunnuka na allon tallace-tallace.