Marwan Sayedeh | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Latakia (en) , 2 Mayu 1983 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Siriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Marwan Sayedeh ( Larabci: مروان سيدة ) (an haife shi ranar 5 ga watan Oktoba 1986) a Latakia, Syria. Ɗan wasan kwallon kafa ne na kasar Syria. Ya taka leda a matsayin dan wasan gaba, sanye da riga mai lamba talatin 30 don Sabah FA.
Sayedeh shi ne zakaran gasar Firimiya ta kasar Siriya a shekarar 2009 kuma ya ci Kofin Siriya a shekarar 2009 tare da Al-Karamah. Ya kasance wani ɓangare na ƙungiyar Al-Karamah a gasar cin kofin AFC na 2009.[1]