María José Alcalá | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Mexico |
Country for sport (en) | Mexico |
Shekarun haihuwa | 24 Disamba 1971 |
Wurin haihuwa | Mexico |
Sana'a | competitive diver (en) |
Muƙamin da ya riƙe | Member of the Chamber of Deputies of Mexico (en) |
Wasa | diving (en) |
María José Alcalá Izguerra (an Haife ta ranar 24 ga watan Disamban 1971) tsohowar ƴar ƙasar Mexico ce. Ta fafata a 1988, 1992, 1996 da 2000 Olympics na bazara.[1] A cikin shekarar 2021, ta zama shugabar mata ta farko a kwamitin Olympics na Mexico.[2][3]
A cikin watan Maris ɗin 2023, ta ba da sanarwar sha'awar Mexico a hukumance na shirya wasannin Olympics na bazara na 2036.[4]