Matameye | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Zinder | |||
Sassan Nijar | Matameye (sashe) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 58,025 | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 422 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Matameye gari ne, da ke a yankin Zinder, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Matameye. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 58 025 ne.