Mattanana | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 22°25′00″S 47°55′00″E / 22.4167°S 47.9167°E |
Kasa | Madagaskar |
Kogin Matitanana a yankin Fitovinony, yana gabashin Madagascar. Yana gudana cikin Tekun Indiya[1] kusa da Vohipeno.