Mavis Ogun

Mavis Ogun
Rayuwa
Haihuwa 24 ga Augusta, 1973 (51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Mavis Ogun (an haife ta a 24 ga watan Agusta 1973) ita ne yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya wanda ta taka leda a matsayin mai kare ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Nijeriya .[1] Ta kasance daga cikin ƙungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA 1991, 1995 FIFA ta Duniya da Kwallon Kafa ta Mata ta FIFA 1999 . wannan nasarace babba a gareta samun damar bugawa kasarta.

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-05-10. Retrieved 2020-11-09.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Mavis Ogun – FIFA competition record