![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 27 ga Afirilu, 1946 |
ƙasa | Istoniya |
Mutuwa | 7 ga Augusta, 2013 |
Makwanci |
Metsakalmistu (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Estonian Academy of Arts (en) ![]() |
Harsuna |
Estonian (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin gine-gine da zane |
Muhimman ayyuka |
Swissôtel Tallinn (en) ![]() Rocca al Mare Shopping Centre (en) ![]() |
Meeli Truu (27 ashirin da bakwai ga watan Afrilu shekara 1946 -zuwa bakwai 7 ga watan Agusta shekara 2013) yar ƙasar Estoniya ce.
Ta tsara Swissôtel Tallinn [1] da Kuma Rocca al Mare Siyayya.[2] [3]