Meta Kamara | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 14 ga Augusta, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Meta Camara (an haife ta a ranar 14 ga watan Agusta 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Senegal wanda ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa Bourges Foot 18 da kuma ƙungiyar mata ta Senegal .
Meta Camara ta buga wa Senegal wasa a matakin manyan kasashe a lokacin gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na shekarar 2016 .