Michael Kofi Ahey (an haife shi a ranar 22 ga watan Nuwamba 1939)[1][2] tsohon ɗan wasan tsere ne kuma ɗan wasan tsalle mai tsayi wanda ya fafata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1964, a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1968, kuma a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1972.[3] [4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
- ↑ "Michael Kofi AHEY - Olympic Athletics | Ghana" .
International Olympic Committee . 2016-06-13.
Retrieved 2020-06-29.
- ↑ Heijmans, Jeroen;
Mallon, Bill ; et al. "Michael Ahey" . Olympics at
Sports-Reference.com . Sports Reference LLC.
Archived from the original on 26 October 2017.
Retrieved 13 May 2012.
- ↑ "Michael Kofi AHEY - Olympic Athletics | Ghana" .
International Olympic Committee . 2016-06-13.
Retrieved 2020-06-29.
- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Michael Ahey". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 13 May 2012.