![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Gagnoa Department (en) ![]() |
ƙasa | Ivory Coast |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm3519936 |
Michel Bohiri ɗan wasan kwaikwayo ne na Ivory Coast . Ya kasance daya daga cikin manyan 'yan wasan kwaikwayo a cikin jerin shirye-shiryen talabijin na dogon lokaci Ma Famille ('Iyalina'). Ya zama sananne a duk faɗin Afirka saboda aikinsa a kan jerin. [1] bar wasan kwaikwayon a 2007 don yin aiki tare da 225 Studios.