![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 27 Oktoba 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Alagie Modou Jobe (an haife shi a ranar 27 ga watan Oktoba shekara ta alif 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Black Leopards ta farko ta ƙasa da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gambia. [1]
An haife shi a Sanyang, Jobe ya buga wasan ƙwallon ƙafa a Real de Banjul, Niarry Tally, Linguère da El-Kanemi Warriors. [2] Ya sake shiga Linguère a watan Oktoba shekarar 2017 a horon share fage, kafin ya rattaba hannu a kulob din El-Kanemi Warriors na Najeriya a watan Nuwamba shekarar 2017.[3] Ya buga wasansa na farko a kungiyar a gasar kwararrun kwallon kafa ta Najeriya a watan Maris shekarar 2018.[4] A cikin shekarar 2019, Jobe ya rattaba hannu a kulob din Jeddah na Saudiyya.[5] A cikin shekarar 2021,[6] ya koma kulob din Black Leopards na Afirka ta Kudu.[7]
Jobe ya fara buga wasansa na farko a kasar Gambia a shekarar 2007. [2]
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content