Mohammed El-Tayar | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Mohamed 'Assam El-Tayar | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 7 ga Afirilu, 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | goalkeeper (en) | ||||||||||||||||||||||
Nauyi | 92 kg | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 191 cm |
Mohamed El-Tayar (Larabci: محمد عصام الطيار ; an haife shi a ranar 7 ga watan Afrilu 1996) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Masar da kungiyar Al Ahly da kuma ƙungiyar ƙasa ta Masar.[1]
Ya karanta energy and renewable energy a Faculty of engineering a Ain Shams University.[2]
Ya wakilci Masar a Gasar Cin Kofin Hannun Maza ta Duniya a shekarun 2019, [3] [4] da 2021.