Mohammed Farid Hegazy | |||
---|---|---|---|
28 Oktoba 2017 - ← Mahmoud Hegazy (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1954 (70/71 shekaru) | ||
ƙasa | Misra | ||
Karatu | |||
Makaranta | Egyptian Military College (en) | ||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | soja |
Laftanar Janar Mohammed Farid Hegazy (An haife shi ne a shekara ta 1954), ya kasan ce shi ne Shugaban hafsan hafsoshin sojojin Masar . A baya ya kasance Shugaban Ma’aikata sannan kuma Kwamanda na Runduna ta Biyu (2010-2012), sannan Sakatare-Janar na Ma’aikatar Tsaro. Ya fara aiki a yanzu a ranar 28 ga Oktoba 2017.