Mohamud Muse Hersi | |||
---|---|---|---|
8 ga Janairu, 2005 - ga Janairu, 2009 ← Mohammed Abdi Hashi (en) - Abdirahman Farole (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Mogadishu, 1 ga Yuli, 1937 | ||
ƙasa | Somaliya | ||
Mutuwa | Taraiyar larabawa, 8 ga Faburairu, 2017 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Mohamud Muse Hersi ( Somali , Larabci: محمد موسى حرسي 1 ga watan Yulin 1937 – 8 ga Fabrairu 2017), wanda ake wa lakabi da " Adde ", ɗan siyasan Somaliya ne. Ya kasance shugaban yankin Puntland daga 8 ga Janairun 2005 zuwa 8 Janairu 2009. Ya kasance janar din soja har zuwa 1970s.
Muse Hersi ya mutu a ranar 8 ga Fabrairu 2017 a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, yana da shekara 79.