Mohd Shahar Abdullahi

Mohd Shahar Abdullahi
Member of the Dewan Rakyat (en) Fassara

19 Nuwamba, 2022 -
District: Paya Besar (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Paya Besar (en) Fassara, 7 Disamba 1980 (43 shekaru)
ƙasa Maleziya
Karatu
Harsuna Harshen Malay
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Mohd Shahar Abdullahi

Mohd Shahar bin Abdullah (Jawi; an haife shi a ranar 6 ga watan Disamba, 1980[1] ) ɗan siyasan. Malaysia ne[2] wanda ya yi aiki a matsayin memba na majalisar (MP) na Paya Besar tun daga watan. Mayu 2018. Ya yi aiki a matsayin Mataimakin Ministan Kudi na I a cikin gwamnatin Barisan Nasional (BN) a karkashin tsohon Firayim Minista Ismail Sabri Yaakob da tsohon Minista Tengku Zafrul Aziz daga watan Agustan 2021, zuwa faduwar gwamnatin BN a watan Nuwamba 2022, da Mataimakin Ministar Kudi na II a cikin gwamnatin Perikatan Nasional (PN) a karkashin tsohuwar Firayim Ministan Muhyiddin Yassin da tsohon Ministan Tengku Zafful daga watan Maris 2020,zuwa fadular gwamnatin BN a cikin watan Agustan 2021. Shi memba ne na United Malays National Organisation (UMNO), wani bangare na jam'iyyar hadin gwiwar BN.

Harkokin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Shahar ya tsaya takarar kujerar a Paya Besar a babban zaben Malaysia na 2018, inda ya kayar da 'yan takara daga Pakatan Harapan (PH) da Jam'iyyar Musulunci ta Malaysia (PAS).[3]

An kuma nada Shahar a matsayin Babban Jami'in Bayanai na Matasa na UMNO bayan an zabe shi a shekarar 2018.

A ranar 9 ga watan Maris na shekara ta 2020, an nada shi Mataimakin Ministan Kudi na II ga majalisar Muhyiddin na gwamnatin PN. Ya kuma rike mukamin tare da Abdul Rahim Bakri .[4]

A shekara ta 2018, ya yi takara a matsayin Babban Matashi na UMNO amma ya sha kashi a hannun Dato Dr Asyraf Wajdi Dusuki . A watan Yulin 2018, Asyraf Wajdi ya nada shi a matsayin Babban Sadarwar Matasa ta UMNO .

Sakamakon zaɓe

[gyara sashe | gyara masomin]
Parliament of Malaysia[5][6]
Year Constituency Candidate Votes Pct Opponent(s) Votes Pct Ballots cast Majority Turnout
2018 P084 Paya Besar Mohd Shahar Abdullah (UMNO) 19,033 43.16% Mohamad Azhar Mohd Noor (PAS) 13,291 30.14% 44,942 5,742 81.51%
Mohd Ashraf Mustaqim Badrul Munir (BERSATU) 11,776 26.70%
2022 Mohd Shahar Abdullah (UMNO) 26,899 43.40% Aireroshairi Roslan (PAS) 25,582 41.27% 61,983 1,317 77.73%
Ahmad Azam Mohd Salleh (AMANAH) 9,192 14.83%
Rosaminhar Mohd Amin (PEJUANG) 310 0.50%

Darajar Malaysia

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Maleziya :
    • Grand Knight of the Order of the Crown of Pahang (SIMP) – Dato' Indera (2021)[7]
  1. "MOHD SHAHAR ABDULLAH". Sinar Harian.
  2. "Mohd Shahar Abdullah". Politikus. Archived from the original on 2023-03-30. Retrieved 2023-09-06.
  3. "Guru, anak murid tekad jaga Paya Besar". Abdul Razak Raaff, T N Alagesh, Amin Ridzuan Ishak, Raja Norain Hidayah Abd Aziz, Mohd Azim Fitri Abd Aziz, Asrol Awang (in Harshen Malai). Berita Harian. 26 April 2018. Retrieved 27 April 2018.
  4. "Senarai penuh kabinet Muhyiddin" (in Harshen Malai). Malaysiakini. 9 March 2020. Retrieved 9 March 2020.
  5. "SEMAKAN KEPUTUSAN PILIHAN RAYA UMUM KE – 14" (in Harshen Malai). Election Commission of Malaysia. Archived from the original on 13 September 2020. Retrieved 17 May 2018. Percentage figures based on total turnout.
  6. "The Star Online GE14". The Star. Retrieved 24 May 2018. Percentage figures based on total turnout.
  7. "Hamzah, Saifuddin dahului senarai penerima darjah, pingat Pahang". Malaysiakini. 2021-12-14. Retrieved 2021-12-14.