Mohsen Sarhan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Port Said (en) , 6 ga Janairu, 1914 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 7 ga Faburairu, 1993 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm0765168 |
Mohsen Sarhan ( Larabci: محسن سرحان (6 Janairu 1914 a Port Said - 7 Fabrairu 1993 a Alkahira ) ɗan wasan Masar ne da ya fito cikin fina-finai da dama kuma fina-finan Ƙungiya ta Ƙasa.[1]
Ɗaya daga cikin wasannin da ya yi a matsayin wani bangare na kungiyar ta kasa ya samu yabo daga The Scribe Arab Review.[2] Ya taɓa aure da Samiha Ayoub, wacce ake yi wa laƙabi da "fitacciyar jarumar fina-finan Larabci wato Arab theatre's leading lady" - (Shugabar gidan wasan kwaikwayo ta Larabawa).[3]
Ga wasu daga cikin fina-finan da aka zaɓa;
Ya taɓa auren Samiha Ayoub.
Ranar 07 ga watan Fabrairu 1993 a birnin Alkahira.