Morlik Keita

Morlik Keita
Rayuwa
Haihuwa Laberiya, 3 Satumba 1994 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Morlik Keita (an haife shi 3 ga watan Satumbar shekarar 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Laberiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar rukunin farko ta Laberiya Mighty Barrolle da kuma ƙungiyar ƙasa ta Laberiya . [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Morlik Keita at National-Football-Teams.com