Moses Ekpo | |||
---|---|---|---|
2015 - 29 Mayu 2023 | |||
Rayuwa | |||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party (en) |
Moses Frank Ekpo (an haife shi a jihar Akwa Ibom) ɗan siyasan Najeriya ne kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Akwa Ibom.[1]
An fi saninsa da "Uncle Mo".[2][3][4][5][6]