Mossane | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1996 |
Asalin suna | Mossane |
Asalin harshe | Yare |
Ƙasar asali | Senegal da Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 105 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Safi Faye |
Marubin wasannin kwaykwayo | Safi Faye |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Yandé Codou Sène (en) |
External links | |
Mossane fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 1996 na Senegal wanda Safi Faye ya ba da umarni. An nuna shi a cikin sashin Un Certain Regard a 1996 Cannes Film Festival . Ba kamar wasu fina-finai na farko na Faye waɗanda ke amfani da salon rubuce-rubuce ba, Mossane tsarinsa na almara ne kawai.[1]
Mossane (Magou Seck) kyakkyawar yarinya ’yar shekara 14 ce daga ƙauyen Serer na karkara, waɗanda mutane da yawa ke ƙauna ciki har da ɗan’uwanta da Fara, ƴar talakan jami’a. Duk da cewa an dade da yi mata alƙawarin aaure da hamshakin attajirin nan Diogaye, Mossane ta bbijire wa burin iiyayenta kuma ta kamu da son Fara. A ranar aurenta ta ƙi auren Diogaye sai bala’i ya faru.[2][3]