Mouna Fettou | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Rabat, 28 Nuwamba, 1970 (54 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm0275363 |
Mouna Fettou (Larbanci: منى فتو; haihuwa Febrairu 28, 1970) ta kasance yar shirin fim din Morocco ce wacce ta fito acikin fina-fina da dama, da wasanni, da shirye-shiryen TV.[1] Wasu daga cikin shahararrun shirye-shiryen ta acikin fina-finai sun hada da In Search of My Wife's Husband (1995), da Women... and Women (1997). Tayi aure da Saad ash-Shraibi, wanda ya samar mata da yawancin shirye-shiryen da tayi.[2] A yanzu tana gudanar da shirin TV na Jari Ya Jari a Media 1.
An martaba ta da girmamawa a bikin 2019 Marrakech International Film Festival don yin shekaru 30 a aikin shirin fim.[3]