Mouna Jlezi

Mouna Jlezi
Rayuwa
Haihuwa 22 ga Yuni, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Club Africain (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa line player (en) Fassara
Tambarin yan kwallo.na tunisia

Mouna Jlezi (An haife shi a ranar 22 ga watan Yunin shekara ta 1991) ɗan wasan kwallon hannu ne na ƙasar Tunisia na kulob din Romania HCM Slobozia da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisia . [1]

Ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta 2015.[2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]