Mounia Meslem

Mounia Meslem
minista

Rayuwa
Haihuwa Tebessa, 24 ga Yuni, 1961 (63 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mounia Meslem (an haife ta a Tébessa a ranar 24 ga watan Yuni 1961), ministar gwamnatin Aljeriya ce. [1] Matsayinta shine ministar haɗin kan ƙasa, harkokin iyali da mata.[2]

  1. All Africa.com
  2. "Algerian embassy". Archived from the original on 2016-08-22. Retrieved 2016-08-05.