Mounkaila Ide Barkire | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Nijar, 19 ga Janairu, 1972 (53 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Mounkaila Garike Ide Barkire (an haife shi 19 Janairu 1972), wanda kuma aka fi sani da laƙabinsa Bappa, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. Daga 1992 zuwa 1998, ya zura ƙwallaye bakwai a wasanni goma sha uku da ya buga wa tawagar kasar Nijar. [1]
Sahel SC
Afrika Sports d'Abidjan