Mudathir Yahya | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jang'ombe (en) , 6 Mayu 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tanzaniya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Mudathir Yahya (an haife shi a ranar 6 ga watan Mayun, shekara ta alif dari tara da tamanin da shida 1996) kuma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Tanzaniya, wanda ke leda a tsakiya.[1] A halin yanzu yana bugawa kungiyar kwallon kafa ta Yanga wasa. kungiyar ta Yanga ce ta bayyana shi a ranar 3 ga watan Janairu 2023.[2]
Yahya memba ne na kungiyar kwallon kafa ta Tanzania da Zanzibar. [3] Ya bayyana ne karshen gasar cin kofin CECAFA na shekarar 2017,[4] inda kungiyarsa ta kare a matsayi na biyu.[5]