![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 23 ga Maris, 1992 (32 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
boxer (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Muideen Akanji (An haifeshi ranar 23 ga watan Maris, 1992), dan wasan damben Najeriya ne wanda ya ke gasa a matsayin matsakaicin nauyi.[1] A wasannin Olympics na bazara na shiekara ta 2012 ya sha kaye a cikin zafi na matsakaicin maza ta Darren O'Neill .