Musa Mohammed Sada

Musa Mohammed Sada
Minister of Mines and Steel Development (en) Fassara

2011 - 2015 - Kayode Fayemi
Minister of Mines and Steel Development (en) Fassara

2010 - 2011
Diezani Alison-Madueke
Rayuwa
Haihuwa Mani, 25 ga Faburairu, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Matakin karatu Master of Science (en) Fassara
Digiri a kimiyya
MBA (mul) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Masanin gine-gine da zane da administrator (en) Fassara

Musa Mohammed Sada an haife shi a (25 Fabrairu 1957) a garin Mani dake jihar Katsina. Shine ministan hako ma'adanan kasa da habbaka karafa lokacin mulkin shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan a shekarar dubu biyu da goma (2010).