Musulmai da basu da Ƙungiya

Musulmai da basu da Ƙungiya
ideology (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Musulunci
Sunan Musulunci

Musulmai da basu da Ƙungiya ko Musulmi kawai wani rukuni ne na Musulmi wanda kuma ba ya bi wata hanya ko ɗarika.Ƙasar da ta fi kowane yanki yawan musulmai haka ita ce Kazakhstan da kashi 74%.Sauran ƙasashen da suke da rinjaye sun haɗa da Albania (65%), Kyrgyzstan (64%), Kosovo (58%), Indonesia (56%), Mali (55%), Bosnia and Herzegovina (54%), Uzbekistan (54% ).[1][2][3][4].

  1. Benakis, Theodoros (13 January 2014). "Islamophoobia in Europe!". New Europe. Brussels. Archived from the original on 31 January 2016. Retrieved 20 October 2015. Anyone who has travelled to Central Asia knows of the non-denominational Muslims–those who are neither Shiites nor Sounites, but who accept Islam as a religion generally.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Longton
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Kirkham
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Pollack