Mutanen Evalue ƴan ƙabilar Akan ne da ke zaune a kudu maso yammacin Ghana da kuma kan iyaka a Ivory Coast.[1]
Source