![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
7 Nuwamba, 2008 - 23 ga Augusta, 2009 - Hassan Abouyoub (en) ![]()
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Rabat, 3 ga Yuni, 1959 (65 shekaru) | ||||
ƙasa | Moroko | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
INALCO (mul) ![]() Lycée Descartes (en) ![]() ![]() | ||||
Harsuna |
Larabci Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a |
linguist (en) ![]() | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa |
Party of Progress and Socialism (en) ![]() |
Mohamed Nabil Benabdallah (an haife shi ne 3 ga watan Yunin shekarar 1959) dan siyasan kasar Morocco ne. Ya taba rike mukamin ministan gidaje da birane na kasar Morocco daga shekarar 2012 zuwa shekarar 2018, a matsayin wani bangare na majalisar ministocin Abdelilah Benkirane. [1]