Nadia Ch toafik | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Casablanca, 1962 (62/63 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Makaranta | Université de Montréal (en) |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | university teacher (en) |
Employers |
Université de Montréal (en) Ibn Tofail University (en) |
Nadia Chafik (an haife ta biyu ga watan 02 01 junairu shekar 1962 a Casablanca ) marubuciya ce ta Moroko.
An haifi Nadia Chafik a Casablanca a cikin shekara 1962, kuma ta girma a Rabat.Ta fito daga kabilar Ait Sadden, kabilar Middle Atlas Berber Chafik ta yi karatu a Jami'ar Montreal (Master & Ph.D) kuma ta koyar (a matsayin "Chargee de cours") a jami'a guda a cikin shekaru biyu. Babban ayyukanta na ilimi sune: "Être Romancière au Maghreb" shekara (1988) da Une autre lecture du Maghreb à travers l'art scriptural et pictural français du 19e siècle shekara (1998).
Bayan koyarwa kuma a Jami'ar Ibn Tofaïl ta Kénitra, Nadia Chafik ta bi aikinta a Jami'ar Mohammed V na Rabat inda take koyar da adabi da kuma shirya wasu ayyukan al'adu kamar: "Ateliers d'écriture", ko "Rencontres avec les auteurs".
Ta buga gajerun labarai da litattafai uku. Nos jours aveugles ( Our blind days ) shine tarin gajerun labarai dinta na farko. Na ƙarshe shine: Tête de poivre (Afrilu, shekara 2012) wanda aka zaɓe ta don Prix Grand Atlas shekara 2012 na Ofishin Jakadancin Faransa.Wani mai sukar Cibiyar Faransa da ke Maroko ya rubuta game da wannan littafi: "autant de fragments de vie qui metent à l'honneur la poésie de l'existence".