Nahla (film) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1979 |
Asalin suna | نهلة |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Aljeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 111 Dakika |
Launi | color (en) |
'yan wasa | |
Yasmine Khlat (en) | |
Samar | |
Production company (en) | Public Establishment of Television (en) |
Editan fim | Moufida Tlatli (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Ziad Rahbani (en) |
External links | |
Nahla fim ne na wasan kwaikwayo na 1979 na ƙasar Aljeriya wanda Farouk Beloufa ya ba da umarni.[1][2][3][4] An shiga bikin fina-finai na kasa da kasa na Moscow karo na 11, inda Yasmine Khlat ta lashe kyautar mafi kyawun jarumai.[5]