Naima Bakkal | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 28 ga Augusta, 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Mahalarcin
|
Naima Bakkal (an haife ta a ranar 28 ga watan Agustan shekara ta 1990) 'yar wasan Taekwondo ce ta ƙasar Maroko
Ta wakilci Morocco a gasar Olympics ta bazara ta 2016 a Rio de Janeiro, a cikin nauyin mata na 57 kg. [1]