Naima Lamcharki

Naima Lamcharki
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 11 ga Yuli, 1943
ƙasa Moroko
Mutuwa Casablanca, 5 Oktoba 2024
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo, stage actor (en) Fassara da jarumi
Kyaututtuka
IMDb nm0155866

Naima Lamcharki (an haife ta a shekara ta Yuli 11, 1943 a Casablanca kuma ya mutu Oktoba 5, 2024) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Morocco.[1][2]

Kyautattuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Lamcharki ta lashe kyautar mafi kyawun jagorar mata saboda rawar da ta yi a cikin A la recherche du mari de ma femme da bikin fina-finai na ƙasa karo na 6 a shekarar 2001.[3]

A cikin shekarar 2021, ta sami lambar yabo mafi kyawun 'yar wasan kwaikwayo a bikin Malmo Arab Film Festival (MAFF) na Sweden na 11 na shekara saboda rawar da ta taka a Mohamed Moftakir 's L'automne des pommiers.[4][5][6]

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]

A matsayin 'yar wasa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • 1961: La venganza de Don Mendo
  • 1963: Casablanca, Nest of Spies[7]
  • 1977: Blood Wedding[8]
  • 1982: Les Beaux Jours de Shéhérazade[9]
  • 1993: A la recherche du mari de ma femme
  • 1998: Rue La Caire[10]
  • 2002: Et après?
  • 2006: Mauvaise foi
  • 2010: La grande villa
  • 2020: L’automne des pommiers[11]
  1. "Personnes | Africultures : Lemcherki Naima". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-12.
  2. "Naima Lamcharki". Télérama.fr (in Faransanci). Retrieved 2021-11-12.
  3. "versionAng2". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-12.
  4. Sauers, Michael. "Naima Lamcharki Wins Best Actress at Malmo International Arab Film Fest". www.moroccoworldnews.com/ (in Turanci). Retrieved 2021-11-12.
  5. MATIN, LE. "Le Matin - Naima Lamcharki sacrée meilleure actrice au Festival international du film arabe de Malmö". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-12.
  6. "Naima Lamcharki Best Actress at Malmö International Arab Film Festival | MapNews". www.mapnews.ma. Retrieved 2021-11-12.
  7. "Casablanca, Nest of Spies (1964)". en.unifrance.org (in Turanci). Retrieved 2021-11-12.
  8. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-12.
  9. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-12.
  10. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-12.
  11. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-29.