![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 21 ga Maris, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a |
basketball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||
|
Neo Kgalabi Mothiba (an haife shi 21 Maris 1982) ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Afirka ta Kudu tare da Tshwane Suns da Egoli Magic na Gasar ƙwallon Kwando ta Afirka ta Kudu. [1] Ya kuma kasance memba a kungiyar kwallon kwando ta kasar Afrika ta kudu kuma ya fito tare da kungiyar a gasar cin kofin Afrika na 2005, 2007 da 2009 da kuma wasannin Commonwealth na 2006 . [2]