Nesria Traki | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 8 ga Maris, 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Tsayi | 168 cm |
Nesria Traki (an haife ta a ranar 8 ga watan Maris na shekara ta 1972) 'yar kasar Tunisia ce. Ta yi gasa a gasar tsakiya ta mata a gasar Olympics ta bazara ta 2000.[1]