Nilson Angulo | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Quito, 19 ga Yuni, 2003 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Ecuador | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.82 m |
Nilson David Angulo Ramírez (An haifeshi ranar 19 ga watan Yuni, 2003). Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ecuador wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga Anderlecht.
A watan Yuni shekarar 2022, Angulo ya koma kungiyar Anderlecht na farko a Belgium kan yarjejeniyar shekara biyar.[1]
A watan Oktoba na shekarar 2021, Angulo ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa don buga wasa a wasan sada zumunta da suka doke Mexico da ci 3-2.[2]